Tehran (IQNA) ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana cewa, bai kamata kulla duk wata alaka tsakanin kasashen larabawa da Isra’ila ya cutar da Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3485274 Ranar Watsawa : 2020/10/14
Tehran (IQNA) kungiyar Ansarullah a kasar Yementa ce larabawan da suka kulla alaka da Isra’ila , ba za su iya canja mumummunan tarihinta ba.
Lambar Labari: 3485198 Ranar Watsawa : 2020/09/18